Kudu maso gabashin Najeriya
Tashar wutar lantarki ta kasa ta samu matsala, wanda ya haddasa duhu a wasu yankuna. Kamfanonin rarraba wuta na aiki don dawo da wutar cikin gaggawa.
Sarkin Benin da ke jihar Edo, Oba Ewuare II, ya dakatar da hakimai 67 nan take daga sarautarsu saboda rashin biyayya ga fada da kuma cin amanarta.
Tsohon dan majalisar wakilai, Nicholas Ossai, ya bayyana dalilin da ya sa ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Ossai ya fadi burinsa ga gwamnatin Tinubu.
Gwamnatin Abia ta sanar da rasuwar Sunny Onwuma, kwamishinan kwadago. Ya rasu yana da shekaru 61. Gwamnati ta mika ta’aziyya ga iyalansa da jama’a.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo ya bayyana cewa bokaye da malaman tsibbu ke yaudarar matasa da sunan kariya don su aikata miyagun laifuka.
Majalisar dokokin Ribas ta bai wa Gwamna Fubara wa’adin awanni 48 ya miƙa sababbin sunayen kwamishinoni bayan ta zarge shi da yin nade-nade ba tare da amincewa ba.
Sanata Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa ya kamata a samar da jiha ta shida a yankin Kudu maso Gabas domin ya kamo mafi yawan shiyyoyin Najeriya ban da Arewa ta Yamma.
Mudashiru Obasa ya koma matsayin kakakin majalisar Legas bayan murabus din Mojisola Meranda, lamarin da ake ganin zai iya kawo karshen rikicin siyasa a majalisar.
Rt. Hon. Mojisola Meranda ta yi murabus daga mukaminta na kakakin majalisar jihar Legas, yayin da rikicin shugabanci ke ci gaba da addabar majalisar.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari