Jihar Sokoto
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, yace, gwamnatin sa ta miƙa bukatar a maida hanyoyin sadarwa da aka datse a jihar Sokoto saboda jami'an tsaro .
Shehu Rekeb, gagararren dan bindiga a Sokoto ya sanar da cewa sun kai farmakin Goronyo ne saboda Fulani 'yan uwansu da ake kashewa babu kwakwkwaran dalili.
Mai alfarma sarkin musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki hukumomin tsaron Najeriya kada su bari masu tsattsauran ra'ayin addini su kwace ragamar mulki.
Allah ya yi wa jikar tsohon firimiyan arewa, Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Hajiya Hadiza rasuwa. Ta rasu ne a garin Sokoto bayan fama da gajeruwar rashin l
Babban Hafsan Sojojin, Laftanar Janar Faruk Yahaya ya yi kira ga sojoji da su ninka kokarin da suke yi na yaki da 'yan ta'adda, bayan harin da aka kai Sokoto.
Mazauna yankin kasuwar Goronyo da ke jihar Sokoto sun bayyana cewa farmakin da aka kai kasuwar ya kunshi 'yan bindiga daga kungiyoyi daban-daban a jihar Sokoto.
Bayan watanni kadan da Bello Turji, shugaban 'yan bindiga ya bar sansaninsa da ke Zamfara zuwa Sokoto, Halilu Sububu ya bi ayari inda ya koma Gwalama a Sokoto.
Matasa a garin Goronyo da ke karamar hukumar Goronyo a jihar Sokoto sun fito kwansu da kwarkwata a tituna suna zanga-zangar halin rashin tsaro da yankinsu kamar
Akalla mutum 21 ne ’yan bindiga suka harbe har lahira bayan sun kai hari wata kasuwar da ke garin Unguwar Lalle a Karamar Hukumar Sabon Birni ta Jihar Sokoto.
Jihar Sokoto
Samu kari