Jihar Sokoto
Abubuwa na ƙara dagule wa jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Sakkwato yayin da a yau Lahadi aka ƙara jiyo wasu mambobinta da yawa sun tattara kayansu zuwa APC.
Sahabi Bojo-Bodinga, jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a jihar Sokoto tare da magoya bayansa sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a kasa.
Labari ya zo mana cewa 'yanuwan Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal sun suya sheka daga jam’iyarsa ta PDP zuwa APC tare da wasu a garin Tambuwal.
A makon Sheikh Usman Ɗanfodiyo da aka gabatar a Sakkwato, an karrama manyan mutane bisa dumbin ayyukan da suka yi wa al'umma da Addinin Musulunci a rayuwarsu
Hukumar yaki da rashawa, EFCC, ta ankarar da yan Najeriya cewa masu damfara za su iya wuwushe musu kudin asusun banki bayan sun sace musu wayoyin salula don ha
Wasu jiga-jigai kuma masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP sun bayyana sauya sheka a jihar Sokoto zuwa jam'iyya mai ci ta APC, The Nation ta ruwaito a yau dinnan.
Wani matashi mai suna Shehu Lili dake yankin Kofar Atiku ya rasa ransa kasa da sa’o’i 24 bayan daurin aurensa da a Sokoto sakamakon rashin lafiyan farat daya.
Jami'an hukumar NDLEA sun cika hannunsu da Abubakar Ibrahim, hakimin garin Gidan Abba da ke karamar hukumar Bodinga ta jihar Sokoto kan zargin fataucin kwayoyi.
Hukumar 'yan sandan jihar Sakkwato tace dakaru sun yi nasarar cafke wani mai suna Nasiru Idris ɗan karamar hukumar Sabon Birni, ɗauke da katin PVC guda 101.
Jihar Sokoto
Samu kari