Jihar Sokoto
Wani babban Malamin addinin kirista ya ɗauki alƙawari ba iyayen Deborah Samuel aiki, ya ce zai ba yan uwanta gurbin karatu kyauta har du kammala a Patakwal.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya sanar da sake duba dokar hana fita ta sa'o'i 24 da aka kafa a jihar tun bayan tashin hankalin da ya biyo bayan z
Mahaifiyar Deborah Samuel Yakubu, dalibar da aka kashe a Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari a Sokoto, Alheri Emmanuel ta ce sauran yayanta ba za su sake zuwa makar
Fitaccen malamin addinin musulunci, Ahmed Gumi, ya ce wadanda ba musulmi ba sun sha zagin Annabi Muhammad (tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi) a lokaci
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Abubakar Atiku, ya ce dole ne duk wani sakon Twitter da ke shafinsa ya samu amincewarsa kafin a yada shi a duniya daga gareshi.
Malaman Musulmai a Sakkwato sun shawarci gwamnati cewa matukar tana son dakile faruwar haka to tilas ta kafa dokar da zata tanadi hukunci mai tsauri kan batanci
Wasu matasa masu zanga-zanga a ranar Asabar, 14 ga watan Mayu, sun kona tare da lalata wasu coci biyu karkashin jagorancin Bishop din darikar Katolika na Sokoto
Gwamnatin jihar Sokoto ta dakatar da shirin komawa makarantun Firamare da na Sakandare a jihar saboda dokar kulle da ta saka a fadin jihar, ta kara mako guda.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, ta bukaci a yi zanga-zanga na kasa bisa kisar da aka yi wa Deborah Samuel, dalibar aji 2 na Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari
Jihar Sokoto
Samu kari