Siyasar Najeriya
Uche Secondus, tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), na kasa ya bukaci jam'iyyar ta dakatar da shirye-shiryen da ta ke yi don gudanar da gan
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya bayyana cewa abin da kasar Najeriya ke bukata don kawo karshen Boko Haram shine shugaban kasa daga arewa maso gabas.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo, ya karyata rad-radin da ake yin a cewa yana shirin barin jam’iyyar Peoples Democratic Party zuwa All Progressives Congress.
Biyu daga cikin manyan jiga-jigan siyasa kuma mabiya gwamnan jihar Kao, Abdullahi Umar Ganduje, sun yi musayar yawu gaban uwargidan gwamna, Farfesa Hafsat Gandu
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya ce jam’iyyar People Democratic Party (PDP) na bukatar mutane masu mutunci domin samun damar yin nasara a zaben 2023.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana irin kwarewarsa a shugabanci, ya ce shine wanda zai iya gyara Najeriya a halin yanzu.
Kwamiti a jam'iyyar PDP ya bayyana dakatar da wasu fitattun 'yan takara daga tsayawa takarar kujerun shugabancin jam'iyyar a babban taron gangamin da ke zuwa.
Wani babban jigon jam'iyyar APC mai mulki, kuma tsohon ɗan takarar gwamna a jihar Yobe, Alhaji Aji Kolomi, ya bayyana ficewar sa daga cikin jam'iyyar APC .
Kungiyar matasa daga arewacin Najeriya sun nemi jam'iyyun siyasa su mika tikitin sugabancin kasa a zaben 2023 ga jagoran jam'iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu.
Siyasar Najeriya
Samu kari