Siyasar Najeriya
Tuni EFCC ta fara bincike kan zargin da Pandora Papers ta fitar na wasu jiga-jigan siyasar Najeriya. EFCC ta fara bincikar mutane 7 daga cikin wadanda ake zargi
Mata Mambobin babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa, PDP, sun bukaci uwar jam'iyyar ta tuna da su, ta basu muƙamin mataimakin shugaban jam'iya na ƙasa a taro mai zuwa
Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq na jihar Kwara ya caccaki ministan labaru da al'adu, Alhaji Lai Muhammad, yace ministan ba zai iya komai ba yanzun a harkar siyasa
Jam'iyyar APC da ta PDP sun yi tarurrukan gangami a wasu jihohin Najeriya. An samu matsala a wasu jihohi yayin da shugabanni biyu suka fito. Ga jerin wadanda su
A taron gangami da ya gudana a jihohi daban-daban na Najeriya, an samu rabuwar kai a wasu jihohi 8, inda aka zabi shugabanni biyu sabanin daya da aka saba.
Rahotanni dake hitowa daga jihar Delta a Najeriya, sun nuna cewa aƙalla mambobin jam'iyyun siyasa dubu 5,000 ne suka bayyana komawarsu jam'iyyar APC mai mulki.
Yar majalisar dattijai mai wakiltar mazaɓar jihar Anambra ta arewa, Stella Oduah, ta bayyana cewa ayyukan da shugaba Buhari ke yi ne suka janyo hankalinta.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a 2019, Atiku Abubakar, yace yan Najeriya da kansu zasu zaɓi jam'iyyar PDP a zaben 2023.
Jam’iyyar PDP ta shigar da kara a kan dambawar siyasar Zamfara a kotun tarayya na Abuja. Lauyan PDP, O.J. Onoja ya roki Alkali ya sauke wadanda suka koma APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari