Siyasar Najeriya
Sanata Kabiru Garba Marafa ya sha alwashin kai karar shugaban jam’iyyar APC a kotu. Mutanen Sanata Marafa za su yi amfani da kotu ne domin a tsige Mala Buni.
Shugaban majalisar malamai na kungiyar Izala ta ƙasa reshen Jos, Sheikh Yahaya Jingir, yace babu wanda ya isa ya talasta wa mutane da sunan tsarin karba karba.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya bayyana hanyoyin da jam'iyyar ta PDP za ta iya bi don tsayar da dan takarar da ya dace da bukatar 'yan Najeriya a tsarin dimok
Tsohon ɗan takarar sanatan Kaduna ta tsakiya, Lawan Usman, wanda aka fi sani da Mista LA, yace wajibi ne jam'iyyar PDP ta kai tikitin takararta yankin arewa.
Gwamna Godwin Obaseki, na jihar Edo, ya bayyana cewa ba shi da wani ɓoyayyaen shiri na sake komawa tsohuwar jam'iyyarsa, domin ya san abinda ya baro a can.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), ta gabatar da takardar shaidar lashe zabe ga zababben gwamnan na jihar Anambra, Farfesa Charles Chukwuma Soludo.
Gwamna Willie Obiano na jihar Anambra ya yiwa wata mata mai suna Misis Eunice Ngozi Onuegbusi kyautar zunzurutun kudi har naira miliyan daya bayan ta zabi APGA.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce za ta mika takardar shaidar cin nasara a zaben da aka kammala na jihar Anambra ga Charles Soludo, dan takarar jam'iyyar APGA.
Yayin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari baya ƙasa, masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC ta kasa sun fara kiran kwamitin rikon kwarƴa na APC ta kasa ya aje aiki.
Siyasar Najeriya
Samu kari