Siyasar Najeriya
An kammala zaben gwamna a jihar Anambra, sabanin yadda APC tasha kaye, PDP ta fi APC shan mummunan kaye a zaben da dan takarar jam'iyyar APGA ya lashe jiya.
Bayan mutane sun fito sun kaɗa kuri'un su a zaben gwamnan Anambra da ya gudana yau a karamar hukumar Ihiala, zuwa yanzun sakamako ya fara fitowa daga runfunan z
Wata kungiyar jam'iyyar adawa mai suna PDP Renaissance Movement, ta yi kira ga gwamnan jihar Ribas, Nyesome Wike ya fito takarar kujerar shugaban kasa a 2023.
Wani matashi a jam'iyyar APC ya fito takarar neman kujerar shugaban mata a jam'iyyar APC ta kasa. A karo na farko kenan, lamarin da ya jawo cece-kuce a kasar.
A yau ne za a ci gaba da zaben gwamna na jihar Anambra, a halin yanzu, za mu tattaro muku abubuwan da ke faruwa kai tsaye daga jihar Anambra a kudancin Najeriya
Yayin da majaisun tarayyan Najeriya suka koma.daga hutu yau Talata, an ji kakakin majapisar wakilai na karanta wasikar dauya shekar wani mamba zuwa APC mai mulk
Jam'iyyar APC reshen jihar Anambra ta musanta rahoton dake yawo a kafafen sada zumunta cewa ta kirayi hukumar zaɓe ta soke zaben da aka gudanar ranar Asabar.
'Yan majalisa a jihar Imo sun tsige shugabansu bayan da aka samu wani rashin jituwa. An ce rikici ya biyo baya yayin da tsohon matamakin kakakin majalisar ya sh
Shugaban jam'iyyar APGA, Chief Victor Oye, dake gab da sake lashe zaben gwamnan Anambra ya ce Najeriya ta kai matsayin da zata iya gudanar da zabe ta na'ura.
Siyasar Najeriya
Samu kari