Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa rikici da kuma dabanci a siyasar Najeriya ke han mutanen kirki shiga domin ba da gudummuwar su .
Jagoran jam'iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya gana bulaliyar majalisar dattawa, Sanata Orji Uzore Kalu ne kan ci gaban kasar.
Jagoran jam’iyyar All Progessives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, na cikin wata ganawar sirri da tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu.
Babatunde Fashola, ya bukaci 'yan Najeriya da su saurara har zuwa watan Janairu 2022 domin jin ta bakin jagoran APC, Bola Tinubu, kan ko zai yi takara a 2023.
Gwamna David Umahi ya nesanta kansa daga fastocin kamfen dake nuna cewa yana neman takarar shugaban kasa a babban zaben 2023, ya ce bai san komai ba a kai.
Adamu Garba, tsohon mai neman tikitin takarar shugabancin kasa ya ce ba laifi bane Nnamdi Kanu da Sunday Igboho su nemi ballewa daga Nigeria domin su kafa kasa.
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress a jihar Neja, Jonathan Vatsa, ya yi kira ga shugaba Buhari a kan ya sallami ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed.
Wata kungiyar matasan jam'iyyar APC ta kasa ta yi ikirarin cewa wajibi ne shugaba Buhari da yan arewa su mara wa takarar Bola Tinubu baya a babban zaɓen 2023.
Babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa PDP ta sanar da ɗaukan matakin dage babban taron ta da ta shirya a yankin arewa maso yammacin Najeriya zuwa nan gaba kaɗan.
Siyasar Najeriya
Samu kari