Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC mai mulkin kasar nan ta bayyana cewa har yanzun tana dakon kwafin takardar hukuncin da kotu ta yanke game da zaben shugabannin APC a jihar Kano.
‘Yan kabilar Ibo su na ta ayyuka tukuru don ganin sun samu damar mulkar kasa a shekarar 2023 da ke karatowa. Yayin da sanannu kuma manyan kasar nan su ke ci gab
Bayan kotu ta rushe shugabannin tsagin Ganduje a Kano, wata kotu dake zamanta aBauchi ta yanke hukuncin rushe shugabannin APC na tsagin minista a jihar Bauchi.
Matar Atiku ta kara tabbatar da cewa, mijinta zai tsaya takara, kuma Allah yake roko ya bashi mulkin Najeriya a zaben 2023 mai zuwa. Ta bayyana yadda halin Atik
Yayin ake fuskantar babban zabe a Najeriya a shekarar 2023, guguwar sauya sheka na cigaba da kaɗawa, inda yan jam'iyyar ADP suƙa koma jam'iyyar PDP a Ondo.
Jam'iyyar APC mai mulki reshen jihar Ebonyi, ta musanta rahoton cewa gwamna Dave Umahi ya fara shirye-shiryen tartaka komatsansa ya koma PDP da ya fito a baya.
Kungiyar Kirista ta Pentecostal Fellowship of Nigeria, PFN, ta bukaci cewa kirista ne da dace ya gaji Shugaba Muhammadu Buhari a 2023, tana mai cewa rashin adal
Tsohon abokin siyasar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sanata Rufai Hanga ya fice daga jam'iyyar APC mai mulki a kasa, SaharaReporters ta ruwaito. Kamar yadda ya
Jigon babbar jam'iyyar hamayya a jihar Abia ya gargaɗi masu ruwa da tsaki a PDP ta ƙasa, kada du yi kuskuren barin Sanata Kalu da gwamnan Ebonyi su dawo PDP.
Siyasar Najeriya
Samu kari