Siyasar Najeriya
Kungiyar PYB FRONTIERS ta jadadda goyon bayanta tare da kira ga mutanen Najeriya a kan su marawa Yahaya Bello baya domin ya gaji Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
A lokacin da ake maganar 2023, shirin takarar Bola Tinubu a karkashin jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta fara nisa, Masoyansa sun zabi Shugabannin kungiya.
A jiya PDP tayi magana game da wadanda za a ba tutar takarar Shugaban kasa a 2023. Sannan PDP ta ce ita ta lashe zaben Shugaban kasa a 2019, amma aka yi coge.
‘Yan PYB FRONTIERS sun fara kiran a marawa Gwamnan jihar Kogi baya ya zama Shugaban kasa saboda yadda Alhaji Yahaya Bello ya kawo gyara hadin kan kabilu a Kogi.
Sanata Rochas Okorocha ya yi kira ga mutanen kirki su hadu domin a kawo gyara, yace Najeriya tana bukatar ‘Yan siyasan kirki su hada-kai da nufin canza lamarin.
Za ku ji cewa Jam’iyyar APC ta koka da abin da ya faru a zabukan baya, za ta gwabza da APGA da PDP. Jiga-jiga APC sun fara harin Jihohin Anambra da kuma Adamawa
Rt. Hon. Aminu Shagali ya roki Yusuf Zailani da Sanata Uba Sani suyi sulhu. Shagali ya shiga tsakanin Jiga-jigan APC dake rikici, yana neman a samu ayi sulhu.
Kungiyar Afenifere ta bukaci a bar Bayarabe ya zama Shugaban kasa. Ita ma kungiyar PYM ta na ganin lokaci ya yi da Yarbawa za su karbi kasar, musamman a APC.
Tun kusan 2018 ake fama da rigingimu iri-iri a jam’iyyar APC a jihar Ekiti saboda wasu jiga-jigai na jam’iyyar APC suna hangen kujerar shugaban kasa a 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari