Kyautar Kirsimeti: Sanatan APC ya lissafo sunayen mutum 85 wadanda ya tura wa kudade

Kyautar Kirsimeti: Sanatan APC ya lissafo sunayen mutum 85 wadanda ya tura wa kudade

A ranar Asabar, Bulaliyar majalisa, Sanata Orji Uzor Kalu ya lissafo sunayen wadanda ya tura wa kudaden da ya bayar a matsayin kyautar kirsimeti bayan sun samu nasarar amsa tambayoyin da ya yi musu daidai.

Sanatan APC din ta shafinsa na Facebook a ranar Asabar ya bayyana yadda ya tura wa mutane kudade bayan sun amsa tambayoyin da ya yi musu daidai, sannan su ka ajiye sunayensu na asusan bankunansu.

Kyautar Kirsimeti: Sanatan APC ya lissafo sunayen mutum 85 wadanda ya tura wa kudade
Sanatan APC ya lissafo sunayen mutum 85 wadanda ya tura wa kudade na goron Kirsimeti. Hoto: Orji Uzor Kalu
Asali: Facebook

Kamar yadda ya lissafo, cikin wadanda ya tura wa kudaden akwai:

1. Shamsu Buhari

Kara karanta wannan

Abubuwa 10 da ya kamata ku sani game da Marigayi Sarkin Bai Kano, Alh Mukhtar Adnan

2. Prince Nnaemeka

3. Mustapha Salihu Tozai

4. Black diamond Phillip (Tolefe Ugo)

4. Chiemezuo Nwokedi

5. Brightest Okuta

6. Debbie Shmuel(Samuel Tochukwu...)

7. Sunday Nzere

8. Gideon Augustine Dogara 9. Akpemie Idolor

10. Sam Akpadu

11. Nzewi Uju Anyadiegwu

12. Bonnie Egejuru

13. Rude Chidiebere Moses

14. Promise Audu

15. Orji Onyinyechi Lilian

16. Tomi Rotimi

17. Ijeoma blessing Chibuzor 18. Chidozie Miracle

19. Jennifer Amaka Chinyere 20. Chimezie Humphrey Ogwumike

21. Mbombo Princewill

22. Obasi Charles

23. Andy Frank Austine

24. Nnewi Uju Anyadiegwu

25. Sam Akpadu

26. Senibo Kelvin Fyneman

27. Amarachi Nwanyi Oma

28. Onah Samuel Uchechi

29. Ojukwu Jenny Akuabata

30. The Kel Meek (Ukauwa B.C)

31. Tarilado Imbazi

32. Eze Festa Afam

33. Jack may Valentine

Kara karanta wannan

Bayan shekara 65 kan gadon sarauta Sarkin Ban Kano, Adnan Mukhtar ya rasu a daren Juma'a

34. Azu Stanley Chika

35. Grace Okonkwo

36. Ikpe Gideon

37. Udonta C Charles

38. Umar Faruk Abdullahi

39. Linus Eze

40. Allow John Ishie

41. Emeka Okonkwo

42. Tonye Young

43. Adamu Usman

44. Udoh Peter

45. Andy Lare

46. Ikokwu Chukwuemeka

47. Adeniyi Tony

48. Vera Osim

49. Gift Sandy George

50. Joseph Uche Chekwas

51. Olayinka Ola

52. Peter Onuh

53. Olaneewadu Oluseyi

54. Ngozi Thompson

55. Zino Otobo

56. Glory Williams

57. Adedayo Geoffrey

58. Mbombo Princewill

59. Sadiq Dauda

60. Olusola Abdulsalam

61. Eze Festa Afam

62. Zikora Audu

63. Nnaemeka Kelvin Kalu

64. Imbazi Tarilado

65. Ukwueze Chinaza J

66. Chibuike Edward

67. Adams Abdul

68. Gideon Augustine Dosara

69. Akoma Ugochukwu Ogbonna

70. Ofem Precious

Kara karanta wannan

Da duminsa: Shugaba Muhammadu Buhari ya dira birnin Dubai

71. Shibayan Duekazah

72. Blessing Fordee

73. Onyebuchi Johnson Okafor

74. Collins Effiom

75. Wisdom Mgbeahuruike Genexix

76. Yusuf Ibrahim

77. Okechukwu Kennedy

78. Xavier Bassey

79. Stephanie Ufedo

80. Kay Nanny Jay

81. Loolo Dorka Lah

82. Nnaemeka Kelvin Kalu

83. Ebuka Ibe Capable

84. Kate Victor

85. Justice Smart

Asali: Legit.ng

Online view pixel