Siyasar Najeriya
Yayin da babban zaɓen shekarar 2023 ke kara kusantowa, gwamna Abdullahi Sule, na jihar Nasarawa, ya bayyana goyon bayansa a kan tsarin mulkin karba- karba.
Jam'iyyar APC ta caccaki Attahiru Jega kan cewa, yana da wata manufa yayin da ya kwatanta jam'iyyar APC da PDP. APC ta ce wannan ba daidai bane, kuskure ne.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya fara kyakkyawan shiri domin ganin ya cimma karbe Najeriya a zaben 2023 mai zuwa daga hannun APC.
Hadimin shugaba Buhari, Mallam Shehu, ya yi martani ga tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, kan zargin da yayi cewa tarbar sabbin yan APC a Villa cin hanci ne.
Kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC mai mulki reshen jihar Bauchi ta sanar da daukar matakin cire kakakin majalisar dokokin Bauchi daga wani mukami a jam'iya
Akalla mutane 50,000 ne suka sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da All Progressive Grand Alliance zuwa APC a ranar Alhamis, 29 ga Yuli.
‘Yan majalisa a jihar ta Zamfara sun ce babu wani shiri na tsige mataimakin gwamnan jihar, Mahdi Aliyu Gusau, amma sun nace cewa dole ne ya bayyana a gabansu.
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahdi Aliyu Gusau, a ranar Alhamis, 29 ga watan Yuli, ya aika wasika ga majalisar dokokin jihar kan zargin shirin tsige shi.
Mahdi Aliyu Gusau ya koka kan yadda majalisar jihar Zamfara ke barazanar tsige shi daga mukaminsa na mataimakin gwamnan jihar ta Zamfara a yau Alhamis, 29.
Siyasar Najeriya
Samu kari