Siyasar Najeriya
Wani babban jigo a APC kuma tsohon ɗan takarar gwamna a jihar Kwara, ya tabbatar da sauya sheka daga jam'iyyar mai mulki zuwa ta tsagin jam'iyyar hamayya PDP.
A ranar Juma'a, 25 ga watan Maris ne Mai shari'a Taiwo Taiwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja zai yanke hukunci kan karar Gwamna Ayade da PDP ta shigar.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun karbe dukka hanyoyin da ke sada mutum ga harabar majalisar dokokin jihar Cross River bayan tsige yan majalisar 20.
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya ayyana aniyarsa ta son takarar kujerar Gwamna Abdullahi Ganduje gabannin babban zaben 2023 mai zuwa.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya bayyana cewa APC ta kammala duk wasu shirye shirye na gudanar da babban taronta na ƙasa a ranar Asabar 26 ga watan Maris.
Yakasai ya bayyana yadda ya sha fama wajen tallata jam'iyyar APC a kasar domin ganin ta kafa gwamnatin da za ta kawo sauyi ga miliyoyin 'yan Najeriya gabanin
Jiga-jigan wadanda shugabannin jam’iyyar a unguwannin a karamar hukumar ne sun bayyana sauya sheka zuwa APC a karshen mako a lokacin da suka ziyarci gwamna.
Zabin wanda zai shugabancin jam'iyyar All Progressives Congress a matakin kasa ya raba kawunan sanatocin jam'iyyar gabannin babban gangamin taron jam'iyyar.
Tinubu ya nemi majalisar koli ta shari’a da ta kafa wani sashi na harkokin siyasa domin wayar da kan mabiya addinin game da samar da shugaban kasa Musulmi.
Siyasar Najeriya
Samu kari