Siyasar Najeriya
Rikicin siyasar a cikin jam'iyyar APC reshen jihar Enugu ya ɗauki wani sabon salo, inda mambobin kwamitin zartarwa suka kaɗa kuri'ar tsige shugaban jam'iyya.
Hasashen masana da kuma kuri'ar da aka gudanar ta sake bayyana Osinbajo a matsayin dan takarar shugaban kasa da yafi cancanta ya gaji shugaba Buhari a 2023.
A taron da suka yi yau, gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki sun amince takwaransu gwamɓa Mai Mala Buni, ya cigaba da jagorancin kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar
Saboda wasu dalilai da ba a sani ba tukuna, an ga 'yan sanda kusan su 25 dauke da makamai a kusa da sakatariyar jam'iyyar All Progressives Congress a Abuja.
Wasu.matasa dake fafutukar ceto jam'iyyar PDP daga rushewa sun fito kan tituna a Abuja, inda suka fara zanga-zangar neman a tumɓuke shugaban PDP na yanzun.
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Uche Secondus ya bayyana cewa ba zai yi murabus ba. Ya kalubalanci masu kiran da su bayyana laifinsa.
Gwamna Seyi Makinde na Oyo a ranar Lahadi, 8 ga Agusta, a cocin Christ Revival Miracle Church, Ibadan, ya ƙarfafa malaman addini gwiwar shiga harkar siyasa.
Masu ruwa da tsaki na Peoples Democratic Party (PDP) a majalisar wakilai ya nemi shugaban jam'iyyar na kasa, Uche Secondus, da yayi murabus daga mukaminsa.
Farfesa Attahiru Jega ya tabbatar da zai tsaya takara a babban zaɓen 2023 karkashin jam'iyyar PRP, sannan ya yi kira ga yan Najeriya kada su zabi APC ko PDP.
Siyasar Najeriya
Samu kari