Siyasar Najeriya
Rochas Okorocha ya bayyana cewa zai lallashi babban jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu domin ya janye masa wajen mallakar tikitin jam’iyyar.
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, yayin da ya ke karyata jita-jitar cewa zai fito takarar shugaban kasa a 2023, ya bukaci magoya bayansa su bashi kudi a maimakon
Babban abin jan hankali a taron na yau shine zaben sabon shugaba. ‘Yan jam’iyyar bakwai ne suka sayi fom din nuna sha’awa da tsayawa takara domin neman mukamin.
Taron APC dai an shirya shi gobe, an nada kwamitoci goma sha tara da za su kula da tsarukan da suka dace don gudanar da taron da za a yi a dandalin Eagle Square
Tsohon mataimakin kakain majalisar wakilai na tarayya, Mr Lasun Yusuff, ya ya murabus daga jam'iyyar All Progressives Congress, APC mai mulki a kasa, The Punch
Kotun koli a Najeriya ya amince da bukatar INEC na tabbatar soke rajistar wasu jam'iyyun siyasa 22 da suka gagara tabuka wani abu a zaben da ya gudana na 2019.
Jaridar The Nation ta ce, Sule ya tabbatar da cewa tuni wasu shiyyoyin siyasar kasar nan suka amince da jerin sunayen da za a hada su a yau Juma'a 25 ga watan M
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, kuma shugaban jam'iyyar, ya bada gudunmawa ga wata jami'a a Najeriya, inda ya ce yana son a gina wane sashe a cikinta
Ana tuhumar Kwamanda ne da zargin kalaman batanci ga gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje. An ba da sharuddan beli amma an sake duba batun a yanzu.
Siyasar Najeriya
Samu kari