Siyasar Najeriya
David Umahi, gwamnan Jihar Ebonyi ya ce bai damu da hukuncin da kotu ta yanke ba na kwanan nan wanda ta tsige shi daga mukaminsa na gwamna. The Cable ta ruwaito
Malaman addinin kirista a Arewacin Najeriya sun ce sun yi watanni uku suna addu'o'i da azumi, sun ce sun gano Tinubu ne zai gaji Buhari, amma akwai matsaloli.
Abdulaziz Yari, ya bayyana cewa zai yi amfani da kwarewar da ya samu yayin da yake a matsayin dan majalisa da gwamna wajen dinke barakar da ke jam’iyyar APC.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun bayyana biyayyarsu ga shugaba Buhari, sun ce sun amince ya zabi duk wanda yaga dama a taron gangamin APC na kasa na wannan watan.
Kwamitin tantancewa na jam’iyyar APC karkashin jagorancin Bello Masari ya tantance duka yan takarar shugabancin jam’iyyar na kasa su bakwai gabannin taronta.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, a halin da ake ciki gwamnonin jam'iyyar PDP na can a jihar Abia, inda suke tattauna batutuwa da dama kan batun shiyya.
Kotu ta sanya ranar 11 ga watan Afrilu domin yanke hukunci kan karar da ke neman a tsige dan majalisar wakilai, Dogara daga kan kujerarsa saboda komawa APC.
Atiku, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2019, ya bayyana matakinsa nasa ne a babban dakin taron kasa da kasa da ke Abuja, inji rahoton Guardia
Dan takarar gwamna a jihar Kaduna, Dattijo ya bayyana abubuwa shida da yake son cimmawa idan ya zama gwamna a zaben shekarar 2023 mai zuwa nan gaba kadan..
Siyasar Najeriya
Samu kari