Siyasar Najeriya
Majalisar zartaswa NEC ta jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta amince da ranar 30 da 31 ga Mayu matsayin ranakun gudanar da zaben fidda gwanin takarar.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki na iya rasa madafun iko a kan kujerar shugaban kasa yayin da wasu jam’iyyun siyasa 16 suka hade da ADP.
A halin yanzu dai akwai akalla mutum 41 da ke son tsayawa takarar shugabancin kasar nan daga jam’iyyun siyasa kamarsu APC PDP, ADC, PRP, SDP, APGA, AP, da AAC.
Bashir Ahmaad ya tabbatar da shirin fitowa takarar ‘dan majalisar wakilan tarayya a jihar Kano, ya zauna da shugabannin kananan hukumomi da jagororin APC a gida
Kwankwaso ya samu tarba daga shugaban jam’iyyar na kasa, Farfesa Rufa’i Alkali da sakataren kwamitin tsare-tsare na jam'iyyar na kasa, Sanata Suleiman Hunkuyi
Bayan dogon lokaci da kuma yawautar jita-jita, Ministan Kwadugo na ƙasa, Dakta Chris Ngige, ya tabbatar da shiga jerin masu yunkurin gaje shugaba Buhari a 2023.
An ji Bola Tinubu ya na sukar shugaba Muhammadu Buhari a fakaice, sannan ya kara nanata maganar cewa katin PVC su na tashi aiki idan har ba a sabunta su ba.
Nyesom Wike, gwamnan jihar Ribas, ya ce idan da Abdullahi Ganduje, takwaransa na jihar Kano ya fito takarar shugabancin kasa a 2023, da sai ya janye takarar.
Bayan cece-kuce da shirye-shiryen siyasa, a yammacin yau (Talata) tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso zai bayyana sha'awar tsayawa takarar shugabanci.
Siyasar Najeriya
Samu kari