Siyasar Najeriya
Hadimin Bola Tinubu ya ya bayyana cewa yayi wuri da za a fara magana kan wanda zai zamo abokin takarar ubangidansa idan ya samu tikitin APC a zabe mai zuwa.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu tattaunawa da gidan talabijin na Channels a ranar Laraba 5 ga watan Janairun 2022. Yayin hirar, shugaban kasa ya yi m
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar CPC da aka rusa, Saliu Mustapha ya roki masu takarar kujerar shugaban jam'iyyar APC na kasa da su hakura su mara masa baya.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ja kunne inda ya ce matsawar jam’iyyarsa, APC ba ta gyara duk wasu rigingimun da ke cikin ta ba, jam’iyyar adawa ta PDP za ta
Cece-kuce ya barke yayin da tsohon shugaban kasa, Dakta Goidluck Jonathan, ya ziyarci shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, har sau biyu a mako, da lauje cikin nadi.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yana fatan ya kammala wa'adin mulkinsa lafiya domin 'tsufa ya fara kama shi', Daily Trust ta ruwaito. Buhari, wanda ya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayarsa da yadda yake jin dadin yadda jam'iyyar APC ke tafiyar da harkokin mulkin kasar. Ya ce ba matsala a kasar.
Raymond Dokpesi,tsohon shugaban kafar sadarwa ta Daar ya ce ya kamata shugaban kasan da zai gaji mulki a 2023 ya kasance wanda zai hade kan kasar nan gaba daya.
Jagoran kungiyar masu fafutukar shugabancin Kudu maso Kudu a 2023, Cif Dikivie Ikiogha, ya ce tsohon shugaba Goodluck Jonathan bai amince da yin takarar ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari