Siyasar Najeriya
Onyeka Nwafor ya shaidawa Duniya cewa zai yi takara a jam’iyyar National Rescue Movement. A ranar Asabar Onyeka Nwafor ya ayyana shirin neman shugaban Najeriya
Shugaban jam’iyyar hamayya ta NNPP, Farfesa Rufai Ahmed Alkali, ya ce jam’iyyarsu da ake yi lakabi da mai kayan marmari za ta ba mutane mamaki a zaben 2023.
Za a ji yadda Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ayyana Minista a matsayin magajin Buhari duk da ya yi wa Bola Tinubu alkawarin mara masa baya a zaben 2023.
Karamin ministan albarkatun Man Fetur, Timipre Sylva, ya janye daga kudirinsa na takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar APC a zaɓen 2023 ya koma bakin aikinsa.
Rotimi Amaechi, ministan sufurin Najeriya kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya yi murabus daga mukaminsa, gabanin zaben fidda gwani na jam'iyyar.
Ministar kula da harkokin mata, Pauline Tallen, ta janye daga aniyarta na shiga takarar kujerar sanata mai wakiltan Filato ta kudu a babban zaben 2023 mai zuwa.
Gabanin zaben shekarar 2023, tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ya ce Rabiu Kwankwaso ne dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP.
Atiku Abubakar ya yi wa ‘yan Najeriya alkawarin cewa idan aka ba shi damar zama shugaban kasa a 2023, zai sake fasalin kasar nan tare da magance rashin tsaro.
A yau ne tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau zai bayyana ficewarsa daga jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
Siyasar Najeriya
Samu kari