Siyasar Najeriya
Za a ji yadda Kwankwaso ya kai wa Ibrahim Shekarau fom din takarar sanata a karkashin jam'iyyar NNPP har gida, a yayin taron komawar shi jam'iyya mai kayan dadi
Kwamitin Gudanarwa na Jam'iyyar PDP ta Jihar Zamfara ta sanar da dakatar da shugabanta na Jihar, Bala Mande, har sai an kammala bincike da ake yi kan zarginsa d
Sanatan wanda aka zabe shi a zauren majalisar dattawa a karkashin jam’iyyar APC ya fice daga jam’iyyar ne biyo bayan rikicin da ya barke tsakanin tsaginsa.
Jam'iyyar NNPP ta kwatanta dan takarar shugabancin kasa a karkashin ta, Kwankwaso a matsayin "ma'aikin Ubangiji" wanda yake son yakar yunwa da hadaa kan kasa.
Har yanzun babu tabbas game da ministocin da suka janye takara bayan rahoto ya nuna sun aje aiki, shugaba Buhari ne kaɗai zai yanke hukunci, inji Lai Muhammed.
Za a ji cewa har gobe Sanata Aliyu Sabi Abdullahi ya ce bai hakura da neman takarar kujerar da yake kai a 2023 ba. A halin yanzu Gwamna Abu Lolo na son takarar.
Wakilan manyan jam'iyyun siyasa da za su kada kuri'a a zaben fidda gwani na shugaban kasa mai zuwa na nan suna tara abun duniya daga wajen masu neman takarar.
Ministan Shari’a, Abubakar Malami da Ministan Harkokin Mata, Pauline Tallen sun halarci taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) na wannan makon a fadar Buhari
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Osogbo ta tabbatar da Ademola Adeleke a matsayin sahihin dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Osun mai zuwa.
Siyasar Najeriya
Samu kari