Siyasar Najeriya
Abuja - Uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta kammala tantance yan takaran kujerun siyasa a matakin tarayya da tayi ranar Lahadi, 16 ga watan Mayu.
Wani mai fatan zama shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 mai zuwa, Adamu Garba, ya sayi fom din tsayawa takara bayan dogon cece-kuce kan sayen fom din takara.
Sanata Ibrahim Shekarau, mai wakiltar Kano ta Tsakiya ya fita daga jam'iyyar APC mai mulki a kasa koma NNPP mai kayan marmari, rahoton aminiyya. Tsohon gwamnan
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki, Sanata Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba zai yi ritaya daga siyasa ba har sai ya zama shugaban Najeriya a 2023.
Karamar ministar sufuri, Gbemisola Saraki, ta karbi ragamar aiki daga hannun Cif Rotimi Amaechi a matsayin ministar sufuri bayan ya yi murabus a hukumance.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma mai neman shugabanci, Atiku Abubakar, ya nemi afuwar yan jarida a jihar Plateau kan fatattakarsu da jami'an tsaro suka yi.
Sanata Orji Uzor Kalu ya sake jadada goyon bayansa ga takarar shugabancin kasa na Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan, yana mai cewa a shirye ya ke ya zama '
Sabuwar rigima na neman barkewa a tafiyar APC, Abdullahi Ganduje ya kira taro yau. Murtala Garo bai ji dadin sasantawar da Gwamna ya yi da Sanata Barau ba.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya yi ganawar sirri tare da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, a ranar Talata, 17 ga watan Mayu, a birnin tarayya Abuja.
Siyasar Najeriya
Samu kari