Siyasar Najeriya
Ibrahim Baba-Inna ya tikitin jam’iyyar People Redemption Party (PRP) a zaben fidda gwani na dan takarar gwamna a jihar Adamawa bayan ya kayar da Mustapha Umar.
Ayo Fayose ya rubutawa Tinubu takarda, ya ba shi shawara kan rikicin da ake yi a APC, ya ce za ayi masa yadda aka yi wa Obafemi Awolowo da Alhaji Moshood Abiola
Mazi Okwudili Mwa-Anyajike, ya yi nasarar zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar National Rescue Movement (NRM) na babban zaben shekarar 2023. Jaridar Lead
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce Yahaya Bello, gwamnan Kogi, ya fita daga taron gwamnonin jam’iyyar APC na Arewa da shugaban kasa Muhammadu Buhari saboda u
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a yau take gudanar da zaben fidda gwanin yan takaran kujerar shugaban kasa karkashinta. Kundin tsarin mulkin jam'iyyar
Maganar fito da ‘dan takarar shugaban kasa ta hanyar yin maslaha a jam’iyyar APC ya ci tura. Shugaba Muhammadu Buhari ya kira taro sau hudu, abu ya ki yiwuwa.
A yau Talata, 7 ga watan Yuni ne jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ke gudanar da babban taronta domin fidda san takararta na shugaban kasa na 2023.
Tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana cewa wasu miyagu a fadar shugaban kasa na shirin yiwa Asiwaju Bola Tinubu irin abinda aka yiwa MKO Abiola
Gwamnonin jam'iyyar APC sun gana da mambobin kwamitin ayyuka na kasa na jam'iyyar. Sai dai, shugaban jam'iyyar na kasa, Abdullahi Adamu, bai samu halarta ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari