Siyasar Najeriya
Sanata Mohammed Adamu Bulkachuwa ya koka a kan yadda abubuwa suka faru da APC a jihar Bauchi, Sanata Bulkachuwa ya yi bayanin dalilin hana shi zarcewa a 2023.
Kabiru Ibrahim Masari ya tabbatar da cewa takardunsa ba su nan. ‘Dan siyasar ya sanar da INEC cewa satifiket din makarantun da ya halarta sun bace a Abuja.
Akalla mambobin jam’iyyar PDP 10,000 ne aka bayyana cewa sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Osun a ranar Litinin, 27 ga wata
Shugaban kungiyar dattawan arewa, Farfesa Ango Abdullahi, yace halin da siyasar Najeriya ke ciki shi ne jigon tattaunawarsa da tsohon shugaban kasa Obasanjo.
Sarki da Hakimi sun rasa kujerunsu a dalilin mummunar rigimar da ta barke a kan fili. Gwamna ya karbe filayen da ake rigima a kai, ya kara baza sojojin kasa.
Bayan abubuwan da suka biyo bayan game da takardun karatun Bola Tinubu, gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya zargi kundin aje bayanan hukumar INEC da gazawa.
Shugaban jam'iyyar New Nigeria People Party (NNPP) na kasa, Prof. Alkali Ahmed Rufai Alkali, a jiya, ya kushe jam'iyyar All Progressives Congress (APC) saboda z
Gwamnatin jihar Yobe ta ayyana ranakun Laraba, Alhamis da Juma’a a matsayin hutu domin ba ma’aikatan gwamnati damar yin rijita da kuma karbar katunan zabensu.
Rikicin cikin gida ya da ya dabaibaye jam'iyyar APC mai mulki reshen jihar Yobe ya kara kamari, fusatattun yan takara takwas sun dauki matakin kai kara kotu.
Siyasar Najeriya
Samu kari