Siyasar Najeriya
‘Yan Jam’iyyar Labor Party sun yi zama da Shugaban Islamic Movement in Nigeria, Sheikh Ibrahim Zakzaky a kan batun siyasar 2023 domin ganin nasarar Peter Obi.
‘Yan Arewa za su yi kokawa a kan takarar mataimaki a APC. Tsakanin Mutanen yankin Arewa maso yamma da makwabtansu, kowa na ganin shi ne ya fi cancanta a 2023.
Atiku Abubakar yana fuskantar barazana idan bai shawo kan ‘yan bangaren Gwamnan na Ribas. Kan jagororin jam’iyyar PDP a Najeriya ya rabu saboda Nyesom Wike.
‘Dan takaran APC a Kaduna ya tsaida Mataimakiyar Gwamna. Idan APC ta lashe zabe, Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe za ta zarce a kan kujerar da ta ke kai tun 2019.
Takaddamar da ke kewaye da batan takardar karatun dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressive Congress mai mulki, Bola Ahmed Tinubu, ta zo karshe.
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya kai wa Boƙa Ahmed Tinubu ziyara har ƙasar Faransa duk da ana ganin alaƙa ta yi tsami tsakanin manyan yan siyasan biyu naAPC
Wata kungiyar masu ruwa da tsaki a Arewa maso gabas ta bukaci jam’iyyar APC da ta dauki wanda zai dare kujerar mataimakin shugaban kasa daga arewa ta tsakiya.
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Labour a jihar Kaduna, Mista Shunom Adinga, ya ce ya kulla alaka da kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) domin neman goyon
A yau ne aka tashi da labarin kone wani ofishin hukumar zabe mai zaman kansa a wani yankin jihar Enugu, lamarin da ya girgiza 'yan Najeriya da dama, rahoton Dai
Siyasar Najeriya
Samu kari