Siyasar Najeriya
Dubbanin ‘yan kasuwa magoya bayan jam’iyyar All Progressives Congress ( APC) a jihar Sokoto, sun sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Yayin da jam'iyyar hamayya PDP ke kokarin dinke ɓarakar da ke barazana ga nasararta, wasu dubbannin mambobinta sun sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC a jihar Oyo
Wani bincike da StatiSense ta gudanar ya tabbatar da Atiku, Buhari da Yemi Osinbajo sun fi kowa suna. Amma yawan mabiya a Twitter bai nufin cin zabe a Najeriya
Rabiu Kwankwaso ya ce akwai ‘yan hanna ruwa gudu a LP. Kwankwaso ya bayyana matsalarsa da Peter Obi da yankin da zai fito da abokin takararsa a Jam’iyyar NNPP
Rabiu Kwankwaso ya hango cewa babu yadda za ayi Peter Obi ya kai labari a Labor Party. Kwankwaso ya ce magoya bayan Labour Party sun fito ne daga yanki daya.
Jigon jam’iyyar APC, Alhaji Ali Maikano Matazu, wanda tsohon darakta ne na NNPC, ya nemi tikitin APC a mazabar Matazu/Musawa na majalisar wakilai amma ya sha ka
Rabiu Musa Kwankwaso, 'dan takarar shugaban kasar jam'iyyar NNPP, a ranar Asabar ya shawarci tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi da ya amince da tayinsa.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya ziyarci jiharsa ta Ribas inda ya yi kira ga magoya bayansa da su yi watsi da korafinsu sannan su zabi APC a 2023.
Gabanin zaben shugaban kasa na 2023, an yi ta samun badakalar batan takardun karatu a tsakanin ‘yan takarar shugaban kasa na APC, PDP da kuma sauran jam’iyyu.
Siyasar Najeriya
Samu kari