Siyasar Najeriya
Jam'iyyar All Progressive Congress, APC, a nada wasu fitattun jaruman masana'antar fina-finan kudancin Najeriya, Nollywood, a matsayin mambobin kwamtin kamfen.
Birnin tarayya - Kwamitin yakin neman zaben Tinubu-Shettima ya siffanta dan takara shugaban kasa PDP, Atiku Abubakar, a matsayin jagoran mai raba kan mutane.
Jam'iyyar All Progressives Congress APC ta yi fashin baki kan dalilin da yasa ba'a sunan mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Ostinbajo, cikin kwamitin yakin
Kungiyar matasan jam’iyyar PDP mai adawa a arewa, ta bukaci shugaban jam’iyyar ta Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Sanata Iyorchia Ayu ya yi murabus.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP na tura sako ln haɗari ga yan Najeriya yayin da ke gab da fita runfunan zaɓe a 2023.
An fahimci babu sunan Mataimakin Shugaban kasa watau Yemi Osinbajo da tsohon shugaban majalisar wakilan tarayya, Rt. Hon. Yakubu Dogara a kwamitin kamfe na APC
Wani dan rajin kare hakkin dan adam, Kayode Ajulo, ya shawarci Peter Obi da ya tallata kansa ga al'ummar arewa gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023.
Nyesom Wike ya fadi sirrin Ganawar da Ya yi da Tinubu bayan Atiku ya doke shi. Wike yace ‘Dan takaran APC, Tinubu ya yi mani tayin kujera, na fada masa ba na so
Jam'iyyar PDP a jihar Zamfara ta fara gudanar sabon zaben fidda gwanin gwamna gabanin babban zaben 2023 mai zuwa badi, Channels Tv ta ruwaito a yau Juma'a.
Siyasar Najeriya
Samu kari