Siyasar Najeriya
A jiya aka ji Peter Obi da Olusegun Obasanjo sun sa labule a karo na 3 a cikin watanni 3 domin shiryawa zaben shugaban kasa, abin da suka tattauna ne sai Allah.
A ci gaba da tattaunawar neman shawari gabanin zaɓen 2023, mai neman zaman shugaban ƙasa a inuwar PDP, Atiku zai gana da masu ruwa tsaki na kudu maso gabas.
Gwamnatin tarayya, ta hannun hukumar kula da jami'o'i ta kasa (NUC) a yammacin yau Litinin 26 ga watan Satumba ta janye umarnin da ya ba shuganannin jami'o'i.
Mallam Garba Shehu ya karyata cewar shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya nemi a cire Festus Keyamo daga kwamitin kamfen din dan takarar shugaban kasa na APC.
Magoya baya zasu shirya tattaki domin nuna goyon baya ga Bola Tinubu. Dazu Kwamitin yakin neman zaben Asiwaju Bola Tinubu ya fitar da yadda za a soma kamfe.
Awanni 48 kafin fara gangamin kamfen na PDP, rikici ya sake barkewa a jam'iyyar kan yadda aka kashe kudin foma-foman da PDP ta siyar gabanin zabukan fidda gwani
Peter Obii, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party (LP), ya cee gwamnatinsa za ta ba da fifiko ga rayuwar talakawan Najeriya idan aka zabe shi.
Tawagar yaƙin neman zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar APC ta yi ƙarin haske kan ganin wani sanatan PDP, Chimaroke Nnamani, a cikin mambobin kamfen Tinubu
Kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na APC), Festus Keyamo, ya ce yan Najeriya na fama da tsananin yunwa da basa la’akari da addininsu a 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari