Siyasar Najeriya
Babbar kotun tarayya da soke sabon zaɓen fidda gwanin da PDP ta shirya wand aya ba tsohon gwamnan jihar Kebbi damar takarar Sanatan Kebbi ta tsakiya a 2023.
Mun tattaro maku martanin Mutane Yayin da Gwamna Ganduje Ya yi Kicibis da Kwankwaso a Filin Jirgi. Yanzu babu ga maciji tsakanin Rabiu Kwankwaso da magajinsa
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abeokua, babban birnin jihar Ogun ta soke zaben fidda gwanin gwamnan da jam'iyyar PDP ta gudanar a jihar ta Ogun a Kudu.
Chimaroke Nnamani, sanatan jam'iyyar PDP daga jihar Enugu, ya ce Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC "abokinsa ne, dan uwa kuma takwara." San
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna yakinin cewa gwamnatinsa za ta gudanar da tsarin mika mulki mai nagarta inda sabbin shugabannin siyasa zasu bayyana.
A kasa da sa'o'i 24 za a fara gangamin kamfen din zaben 2023, lokacin da 'yan siyasa da jam'iyyun siyasa za su kada gangar siyasa don tallata 'yan takararsu.
Yayin da yanzu haka Atiku na can a jihar Enugu don tattauna wa da masu ruwa da tsakin PDP, an nemi gwamnan Abiya an rasa a wurin taron sabida ɗan tsagin Wike ne
Tsohon mataimakin kakakin majalisar wakilai, Emeka Ihedioha, ya ce shugabancin Najeriya zai koma yankin Kudu maso Gabas, bayan gwamnatin Atiku ta kammala mulki.
A shirye-shiryen fara kamfe, ɗan takarar shugaban kasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya dira jihar Enugu tare da tawagarsa domin gana wa da kusoshin PDP.
Siyasar Najeriya
Samu kari