Siyasar Najeriya
Akwai jita-jitar dan takaran jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sa labule da Peter Obi kwanan nan a kasar waje, sai yanzu aka samu labarin gaskiyar labarin
Wata kungiya a jihar Ribas ta yi kira ga gwamna Nyesom Wike, da ya mara wa takarar Peter Obi, baya domin ya fi su Atiku da Tinubu, cancanta ya gaji Buhari.
Duk wani dan siyasa da aka samu yana amfani da masallatai ko coci wajen kamfe zai iya fuskantar dauri ko tarar N1m, amfani da majami’ai wajen kamfe ya saba doka
Wani shugaba a jam'iyyar PDP ya ce a yau Litinin Shekarau zai tabbatar da dawowarsa PDP a hukumance, Atiku zai shafe kwanaki uku don yin wasu ayyuka a Kano.
Kwanakin baya an yi yunkurin yin taron dangi tsakanin bangaren jam’iyyar NNPP da tsagin jam’iyyar LP na Peter Obi. Sai yanzu ake jin abin da ya jawo matsala.
Tsohon sarkin Kano, Khalifa Muhammad Sanusi II, ya bukaci yan Najeriya su yi addu'a sannan su zabi shugabanni da suka cancanta da za su magance rashin tsaro da
Yayin da ake shirye-shiryen karɓan tubar tsohon gwamnan Kano, Sanata Shekarau, yanzu haka Atiku Abubakar da wasu jiga-jigan PDP sun dira birnin Kano da yamma.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya gana da IBB da Abdulsali, ya ce ba shi da ɗan takarar da yake goyon baya a zaɓen shugaban kasa da ke tafe a 2023.
Yayin guguwat sauya sheka ke cigaba da kaɗawa a Najeriya, PDP ta karbi dubbanin mambobin APC da suka sauya sheka a mazaɓar Sanatan yankin shugaban kasa Buhari.
Siyasar Najeriya
Samu kari