Siyasar Najeriya
Mai neman kujerar shugaban kasa karƙashin inuwar jam'iyyar SDP, Adewole Adebayo, yace idan ya kafa gwamnati zai tafi da mata a manyan mukaman siyasar kasar nan.
Justis Ijeoma Ojukwu ta babbar kotun tarayya da ke zama a Calabar ta ayyana Bassey Otu a matsayin halastaccen dan takarar gwamna na APC a jihar Cross River.
Babbae jam'iyyar adawa a jihar Eso watau APC ta yi kura ga gwamna Godwin Obaseki na jam'iyyar PDP ya gaggauta sauka daga kujerar gwamna kan kalaman da ya yi.
Bayanai daga babbar jam'iyyar hamayya PDP sun nuna cewa wasu tsagerun yna daba sun kai wa ayarin tawagar kamfen ɗan takarar PDP a Legas, sun jikkata mutane.
Jam’iyyar PDP a jihare Ribas ta fara kamfen dinta na zaben 2023 a jihar ta hanyar sakin motoci dauke da hotunan yan takararta amma babu Atiku Abubakar a jiki.
Ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressive Congress APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yace abu kaɗan suka rage masa ya shiga fadar shugaban kasa.
Kungiyar kiristocin APC a yankin arewacin kasar sun nemi lallai a sauya Kashim Shettima a matsayin abokin takarar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu gabannin zaben 2023.
Mambobin APC sun yi bikin wanke wajen gangamin taro da PDP ta yi a yankin karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina inda ta tarbi sabbin masu sauya sheka 13,000.
A ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zaɓen 2023da ke tafe, ɗan takarar mataimakin gwamnan jihar Oyo a inuwar ADC, Emmanuel Oyewole ya sauya sheka PDP.
Siyasar Najeriya
Samu kari