Siyasar Najeriya
Wani ‘dan jarida ya shigar da karar Alhassan Ado Doguwa. A yunkurin lallashin ‘Dan siyasar a wajen taro, wannan ya yi sanadiyyar da ya sha naushi a kunnensa.
Yayin ake tsaka da rashin jituwa tsakanin Lado Ɗanmarke da Alhaji Majigiri, uwar jam'iyyar PDP ta naɗa sabon shugaban jam'iyyar reshen jihar Katsina na riko.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya haramta yin kamfen din siyasa a makarantun gwamnati na jihar. Mista Umahi ya kuma haramta wa masu acaba aiki daga karfe
Mataimakiyar shugaban jam’iyyar Labour Party a Oyo ta rabu da su Peter Obi. ‘Yar siyasar ta canza sheka, tace Atiku Abubakar ne ‘dan takaran da ya fi dacewa
Wani mai gyaran mota ya ki karbar kudin gyara daga hannun wata mata a Benin bayan ya ga hoton Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a jikin motar
Yayin da babban zaɓen 2023 ke kara kusantowa, babbar kotun tarayya dake zama a Kaduna ta soke zaɓen fidda gwanin PDP na tsayar da ɗan takarar Sanatan Tsakiya
Yanzu muke samun mummunan labarin yadda wasu 'yan bindiga suka yi awon gaba da wani dan takarar mamban majalisar dokokin jihar Zamfara, an ce sun yi gaba dashi.
Akwai sabon aiki a gaban jam'iyyar APC yayin da wata kotun tarayya ta sanar da soke zaben fidda gwanin da aka gudanar a watan Yuni. Ta umarci a sake sabon zabe
Yanzu muke samun labarin mutuwar shugaban jam'iyyar PDP a jihar Zamfara, Ahmad Sani Kaura. Ya rasu yayin da ya halarci wani taron zaman lafiya a jihar yau.
Siyasar Najeriya
Samu kari