Siyasar Najeriya
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yana ganin APC mai mulki tayi kuskure wajen bada tikitin 2023 ta ga wanda bai cancanta ba, yace wannan shi ne babban kuskuren ta.
Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammed ya bayyana cewa PDP ta gayyace su sun zauna da Atiku ne bayan takardar da suka rubuta ta cin kashin da ake musu a jiharsa.
Reshen mata na kungiyar dalibai musulmin Najeriya, MSSN, na jihar Legas tace yan takarar da zasu kare musu hakinsu da suka hada da damar saka hijabi zasu zaba.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya bayyana irin dadin da ya ji sadda PDP da APC suka ba Atiku Abubakar da Bola Ahmad Tinubu tikitin takarar 2023.
Wata majiya ta bayyana yadda gwamna Bala Muhammed ya ja hankalin gwamna Samuel Ortom ya janye kalaman da ya yi game da zaben Fulani yayin ziyarar da sjka kai.
Bola Ahmed Tinubu, ‘Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, ya dauka alkawarin samar da ayyuka 1 miliyan a watanni 24 na Farkon Mulkinsa a Najeriya.
Jam'iyyar PDP ta caccaki jam'iyya mai ci ta APC bisa abin da ya faru na harin da aka kai kan ayarin motocin kamfen Atiku a ranar Laraba. An raunata mutane.
Za a ji Halliru Dauda Jika, Lawal Yahaya Gumau da Muhammad Adamu Bulkachuwa sun sauya-sheka. Jam’iyya NNPP da ma PDP sun amfana da sakamakon zaben APC a Bauchi.
Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso, yace jam'iyyar APC ta yi kuskure wajen tsayar da ɗan takarar shugaban kasa tunda har ta tsallake gwamna Umahi na jihar Ebonyi.
Siyasar Najeriya
Samu kari