Siyasar Najeriya
Shugaban APC reshen jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya, Ali Bukar Dalori, yace Sanata Melaye karya yake da cewa yan daban APC sun farmaki Atiku.
Wasu Amurkawa wadanda yan asalin Najeriya a kalla guda takwas sun lashe zabukan kujerun majalisa a zaben Amurka da aka yi a ranar Talata 8 ga watan Nuwamba.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue da ya kira Fulani 'yan ta'adda ya nemi afuwa a gaban 'yan jarida ya ce bai fadi hakan da nufi ba, ya kuma ce ba a fahimta ba.
Babbar jam'iyyar adawa PDP ta zargi hukumar zaɓe mai zaman kanta da yunkurin hana wasu mutane kaɗa kuri'unsu a zaɓen kananan hukumomin jihar Neja ran Alhamis.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsagerun 'yan ta'adda suka farmaki tawagar motocin kamfen Atiku a birnin Maiduguri na jihar Borno. Wasu sun samu raunuka.
Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi ya karbi bakuncin gwamnoni hudu da ke nuna adawa da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar a Bauchi.
Abubuwa na kara lalacewa a babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP yayin da ake ta yamadidi kowa na faɗin bakinsa kan zargin rashin fitar da kuɗin Kamfen Atiku/Okowa
Samuel Ortom na jihar Benue a wani abu mai kama da izgili ya nadawa hanyar da ta tafi zuwa gidan Iyorchia Ayu, shugaban PDP na kasa sunan Wike na jihar Ribas.
Halliru Jika, dan takarar gwamnan na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, a jihar Bauchi ya sha alwashin korar gwamna Bala Mohammed daga mulki a 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari