Siyasar Najeriya
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, gwamnoni, Sanatoci da ƙusoshin jam'iyyar AOC duk sun hallara a babbar birnin jihar Filato yayin da Tinubu zai bude kamfen 2023
An kama wani tsohon dan takarar gwamnan jihar Anambra yayin da yake shirin tserewa bisa zargin ya saci wasu kudade da kayan kudi. An tura keyarsa magarkama.
Dan gwamnan jihar Anambra ya bayyana goyon bayansa ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi. Ya ce shi a ra'ayinsa yana goyon bayan Obi.
Alkali yace ba Sanata Emmanuel Bwacha ne ‘dan takarar Gwamnan Taraba a jam’iyyar APC ba. Kotu ta rusa zaben APC na tsaida 'dan takaran Gwamna a zabe mai zuwa.
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya fada wa abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP cewa ya tare a Abuja.
A wani labarin da muka samo, an ruwaito cewa, hukumar yada labarai ta kasa, NBC ta ci tarar gidan talabijin na Arise bisa yada labaran karya kan Bola Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya bayyana kwarin gwiwarsa game da nasarar jam'iyyar APC, ya ce mutanen Zamfara APC za su zaba daga sama har kasa dodar a 2023.
Wani bidiyo ya nuna lokacin da dan takarar shugaban kasa na APC, da na PDP suka gana a Abuja. Sun gamu ne a wani filin jirgin sama yayin da kowa ke kan kamfen.
Jigon jam'iyyar PDP ya bayyana cewa, sam Atiku ba barawo bane, ya kuma ya harkar da bata dace ba. Ya kawo hujja, inda yace ana zargin Tinubu da safarar kwaya.
Siyasar Najeriya
Samu kari