Siyasar Najeriya
An samu labarin yadda jam’iyyun siyasa za su tanadi kudin yakin neman zabe. Sanin kowa ne a zaben Najeriya, shiga takarar shugaban kasa yana bukatar kudin gaske
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar AAC ya ba mata shawarin su gaggauta karbe ragamar kasar nan kasancewar maza sun dade suna mulki, inji shi a ranar Lahadi.
Kwankwaso, ‘dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, ya sanar da cewa Najeriya tana da kudin kula da ‘yan kasarta, bai dace ana aro don biyan albashi ba.
Shugaban PDP na Oyo ya yi karin haske a kan sabanin Atikku da wasu Gwamnoni. Dayo Ogungbenro ya shaidawa ‘yan jarida cewa suna tare da Gwamna Nyesom Wike.
Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ya rike mukamai iri-iri a siyasa. A tarihinsa ya taba zama ‘Dan majalisa, Gwamnan Kano, Ministan tsaro, da kuma Sanata.
'Dan takarar gwamnan jihar Kaduna karkashin inuwar jam'iyyar APC, Sanata Uba Sani, yace babu sauran burbushin jam'iyyar adawa PDP a yankin ƙaramar hukumar Giwa.
Yayin da ake kara tunkarar babban zaɓen 2023, guguwar sauya sheƙa ta yi awon gaba da magoya bayan jam'iyyun da adawa da dama a Taraba, ta kaisu jam'iyyar PDP.
A yayin da babban zaben shugaban kasa na 2023 ke kara gabatowa, matasa a jihar Kaduna sun yi gangamin goyon bayan Tinubu da yi masa alkawarin kuri'u miliyan 4.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya baiwa shugaban ma'aikatan rantsuwar kama aiki tare da Kantomimin da zasu tafiyar da kananan hukumomin jihar guda 17 .
Siyasar Najeriya
Samu kari