Siyasar Najeriya
Abubuwa sun ƙara rikicewa a babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa yayin da manyan kusoshin PDP a jihar Kwara suka tattara kayansu suka koma APC, sun ce sai Tinubu.
Tsohon gwamnan Kano kuma ɗan takarar shugaban kasa a inuwar NNPP mai kayan marmari, Rabiu Kwankwaso, ga gamu da tasgaru a jiharsa ta Kano ana kusa da zabe.
Shugaban masu rinjaye a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ibrahim Gobir, ya karyata jita-jitar da ke yawo cewa yana shirin sauya shdka daga APV zuwa PDP.
Kasa da wata daya gabanin babban zaben shugaban ƙasa, tsohon Sakataren NNPP a shiyyar kudu maso gabas wanda ya koma PDP ya ce mulki ya fi karfin Kwankwaso.
Kasa da wata ɗaya tal gabanin zaben shugaban ƙasa da yan majalisun tarayya, Hamza Dalhat, mai wakiltar Batagarawa, Rimi da Charanci ya sauya sheka zuwa PDP.
Jam'iyyu siyasa 40 a Najeriya waɗanda INEC ta soke rijistarsu ta hannu gamayyar jam'iyyu watau CUPP sun ce Atiku da gwamna Okowa ne suka dace da ƙasar nan.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), ya bukaci masu zabe da su bashi dama ya kafa sabuwar Najeriya inda mutane za su sha dadi.
Wasu yan bindiga sun farmaki ofishin Benjamin Kalu, mai magana da yawun majalisar wakilai a mazabarsa inda aka tsinci harsasai fiye da 100 bayan afkuwar abun.
Hon Francis Nwifuru, dan takarar Gwamnan Jihar Ebonyi a jam'iyyar APC a Jihar Ebonyi ya shawarci kabilar Ezza su jefa masa kuri'a idan ba haka za su yi nadama
Siyasar Najeriya
Samu kari