Siyasar Najeriya
Kungiyar kwararrun mata a Zamfara sun nuna cikakken goyon bayansu ga takarar Bola Tinubu na APC da Gwamna Bello Matawalle, sun yi alkawarin basu kuri’u da yawa.
Kungiyar matasan Kiristocin Najeriya ta United Christian Youth Forum of Nigeria, UCYFN, ta gargadi yan Najeriya suyi hattara da Peter Obi da ta zarga da yaudara
Malamai za su goyi bayan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da APC a jihar Zamfara a zaben shekara mai zuwa kamar yadda Sakataren yada labaran jam’iyyar APC ya shaida.
Hukumar Kula da Ayyukan Majalisar Dokokin Tarayya, NASC, ta yiwa Sani Magaji Tambuwal karin girma zuwa mukamin Akawun Majalisa bayan murabus din Arc Amos Ojo.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Mr Peter Obi ya samu goyon bayan kungiyar Ohanaeze Ndigbo Worldwide kan takararsa na zama shugaban kasa.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, yace duk wannan tururin da zumudin mabiya Obi da jam'iyyar LP ba zai kai ko ina ba, nan gaba kaɗan za'a neme su a rasa .
Wani babba daga cikin yan uwan Bola Ahmed Tinubu, Ade Ekemodu ya yi magana kan asalin Bola Tinubu, da lafiyarsa da shekarunsa da ake ta yada jita-jita a kai.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya yi ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a yayin da jam'iyyar ke fama da rikici.
APC a jihar Abia ta shiga rudani, duk wasu Shugabannin jam’iyyar sun ce ba za su goyi bayan takarar Tsohon Minista watau Dr. Uche Ogah a kan Ikechi Emenike ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari