Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana kadan daga abin da ya gani bayan da aka sanar da Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na bana a Najeriya.
Hukumar yan sanda ta jihar Kano ya maka Al-Hassan Ado Doguwa gabam kotu kan tuhumar alaƙa da lamarin kisan kan da ya faru a mazaɓarsa ranar zaben shugaban kasa.
Wata kungiyar hadin kan yan arewa, ANA, ta ja kunnen tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo kan cewa a soke zaben shugaban kasa na 25 ga Fabrairun 2023.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar da ya nemi zama shugaban kasa a inuwar Labour Party, Peter Obi, ya ce nan gaba da kaɗan zai yi jawabi ga yan kasa.
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta mika takardun shaidan cewa, Tinubu ne ya lashe zaben shugaban kasa da aka yi a kasar a karshen makon jiya a Abuja.
Gwamnan jihar Yobe ya bayyana jin dadinsa da yadda 'yan Najeriya suka yiwa Bola Ahmad Tinubu ruwan kuri'u a zaben bana. Ya ce sun yi shawari mai kyau a bana.
Zababben mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima ya ce ya bayyana zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu a matsayin mafi inganci a kasar
Zaɓukan 2023: Baiyi Wata-Wata Ba Tinubu ya Aikawa Atiku da Obi Ƙwaƙwƙwaran Saƙo Bayan INEC Ta Ayyana Shi a Matsayin Wanda Yayi Nasara A Zaben Da Aka Kammala
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya nuna jin dadinsa bayan INEC ta sanar da Bola Tinubu a matsayin zababben shugaban kasa a Najeriya, yace yayi daidai
Siyasar Najeriya
Samu kari