Siyasar Najeriya
An kammala tattara sakamakon zaben shugaban kasa na 2023 daga jihohi, alkalluman da hukumar INEC ta fitar sun nuna Tinubu na jam'iyyar APC ya lashe jihohi 12
Za a ji yadda rabuwar kan abokan adawa, kokarin Gwamnonin Arewa a tikitin Musulmi-Musulmi da wasu malaman addini suka goyi baya ya taimakawa Bola Tinubu a APC
Sheikh Bala Lau, Shugaban Kungiyar Izala, JIBWIS, ya ja kunnen yan siyasa a Najeriya kan furta maganganu da ka iya tada rikici a yayin da INEC ke aikin zabe.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmed Lawan ya ce mutanen mazabarsa sun masa yankar dabobi da azumi saboda ya yi nasarar zarcewa kan kujerarsa a zaben 2023
Yayin da ake ci gaba da sanar da sakamakon kananan hukumomi a jihar Ribas duk yanayin ɗar-dar da ake ciki, Wike ya tabbatar da kalamansa na yi wa PDP zagon kasa
Bola Ahmad Tinubu ya bayyana tafiya kotu don tabbatar da an dakatar da PDP da LP daga dakatar da tattara sakamakon zaben shugaban kasa da ake yi a yanzun nan.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi samu kuri'u mafiya rinjaye, ya lallasa abokan hamayyarsa a jihar Taraba.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ne ya lashe zaben shugaban kasa da aka yi a ranar Asabar a jihar Borno da ke Aewacin kasa.
Sakamakon zaben shugaban kasan da ya gudana a jihar Delta ya nuna yadda Peter Obi ya nuna wa Atiku da Okowa Allah da girma yake, ya lallasa su a jihar Delta.
Siyasar Najeriya
Samu kari