Siyasar Najeriya
Ɗan takarar da ya nemi tikitin shugaban ƙasa a inuwar APC mai mulki, Nicolas Felix, ya ce tsohon gwamnan Legas ka iya naɗa yan wata jam'iyya a gwamnatinsa.
Peter Obi ya yi magana bayan da asirinsa ya tono kan shirinsa na hada kai da kiristoci domin karbar mulkin Najeriya. Ya bayyana kadan daga abin da yake magana.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yaba wa takwaransa na jihar Benuwai, Samuel Ortom, bisa rawar da ya taka wajen mulki ya koma kudu a babban zaben 2023.
Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya nada wani kwamitin da zai taimaka masa wajen mika mulki nan da kwanaki kadan da zai bar mulkin jihar a karshen watan Mayu.
Ana ta yada cece-kuce da jita-jitan cewa, Tinubu bai da lafiya, sai kawai aka gano hotonsa a kasar waje yana cin duniyasa da tsinke tare da matarsa Oluremi.
Umar Abdu Umar, yaron gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya garzaya kotu domin ƙalubalantar sakamakon zaɓen kayen da ya sha a kujerar ɗan majalisa.
Gwamnatin Najeriya ta bakin Ministan Labarai, Lai Mohammed ta zargi Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP da mataimakinsa da cin amanar kasa.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta dakatar da wasu manyan jiga-jiganta a jihar Edo. Dakatarwar ta biyon ɗumbin laifukan da ake tuhumar su da aikatawa.
Yayin da PDP ke ganin zata hada kan yan adawa ta kwace mulkin majalisar wakilai, gwamna Nyesom Wike, ya rusa tunanin da cewa Ribas na tare da APC a majalisa.
Siyasar Najeriya
Samu kari