Siyasar Najeriya
Ana gobe za a yi taron, Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta dage gangamin kamfen dinta na shugaban kasa da aka shirya yi a jihar Oyo a ranar Talata.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, LP, ya bukaci yan Najeriya su karbi kudi idan APC da PDP sun basu amma duk da hakan zabi jam'iyyar LP
Yayin da zaben 2023 ke karatowa, an kama wasu 'yan kasashen waje dauke da katin zaben Najeriya. An ce an kama katukan ne a jihar Kwara da ke Kudu maso Yamma.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya roki yan Najeriya su yafe masa kura-kuran da gwamnatinsa ta yi inda ya tabbatar da cewa Tinibu zai dora daga inda ya tsaya.
‘Dan takaran kujeran shugaban kasa na zaben 2023 a jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya yi magana a kan rade-radin rikicinsa da Shugaba Muhammadu Buhari da ya je Lafia
APC ta Dakatar da shiga Oyo kamfe saboda rikicin karancin Naira. Olawale Sadare ya ce Bola Tinubu ba zai shigo Ibadan ba, ya ce halin da ake ciki ya jawo hakan.
Naja'atu Muhammad ta tono batun da yake da alaka da yadda Tinubu ke tafiyar da harkar siyasarsa a kwanakin nan. Ta bayyana dalilin da yasa yake katobarar zance.
Gabannin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, wasu da ake zaton yan daba ne sun kai hari wajen kamfen din jam’iyyar APC a jihar Ribas inda suka lalata kayayyaki.
Festus Keyamo ya ce abin da Naja’atu Mohammed ta fada a game da Bola Tinubu ba gaskiya ba ne bayan ta fito tana cewa ‘dan takaran bai da cikakken koshin lafiya.
Siyasar Najeriya
Samu kari