Siyasar Najeriya
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed, Tinubu ya shiga wurin taron gwamnonin jam'iyyar da kwamitin gudanarwa na kasa a Abuja.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku ABubakar ya bayyana sharrin da ke tattare da manufar CBN na sauya kudi da kuma halin da 'yan kasa ciki yanzu.
Labarin da muke samu daga jihar Osun na bayyana cewa, an hallaka wani jigon jam'iyyar yayin da ake ci gaba da taron kamfen a wata karamar hukumar jihar ta Kudu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba 'yan Najeriya shawarin su zabi Bola Tinubu a zaben 2023 mai zuwa. Ya bayyana dalilai da ya kamata kowa ya duba ya zabe shi.
Tsohon dogarin tsohon shugaban kasa kuma ɗan takarar kujera lamba daya a zabem 2023 karkashin AA, Hamza Al-Mustapha, ya musanta labarin cewa sun yi maja da PDP.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yaba da kulawar da Tinubu ya nuna wa jihar Borno lokacin rikicin Boko Haram. Yayi masa wani alƙawari babba
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya bayyana yadda Tinubu ya taimakawa jihar lokacin tashin hankalin Boko Haram, ya ce zasu maida biki a zaɓe.
Gwamna Rotimi Akeredolu ya rubuta wasika zuwa Aso Rock, ya ce canjin kudi ya jefa marasa karfi cikin wahala, ya bukaci a dawo da tsofaffin Nairori da aka sauya.
Mataimakin jami'in hulɗa da jama'a na jam'iyyar APC na ƙasa, MurtalaAl Ajaka, ya bayyana cewa Atiku ba zai kai labari ba a jihar Borno da arewa maso gabas.
Siyasar Najeriya
Samu kari