Siyasar Najeriya
Wata kungiya ta ‘yan majalisa za ta goyi bayan matakin da APC ta dauka a majalisa, sun sallamawa matsayar Shugabannin Jam’iyyar, za ta ba Bola Tinubu hadin-kai.
Wani babban jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana abu ɗaya tilo da ka iya hana rantsar da Bola Tinubu, a matsayin sabon shugaban ƙasa.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ta fitar da tsarin yadda shugabancin majalisa ta 10 zai kasance. APC ta raba shugabancin a yankuna uku na ƙasar nan.
Tsofaffin sanatoci 72 ne dai suka nuna goyon bayan su akan cewa Godswill Akpabio ne ya fi dacewa da ya shugabanci majalisar dattawa ta 10 sannan Barau ya zama
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben da ya gabata, Alhaji Atiku Abubakar ya dauki manyan lauyoyi har 19 domin kalubalantar nasarar Tinubu a kotu
Daya daga cikin jam'iyyun adawan da suka maka Bola Tinubu a gaban Kotu, jam'iyyar Action Alliance, ta janye korafinta kan zababben shugaban ƙasa a zaman yau.
A yau Litinin, 8 ga watan Mayun ne ake sa ran Kotun Sauraron Kara na Zabukan Shugaban Kasa zata fara zaman kan karar dake gabanta kan zaben 25 ga watan Fabrairu
Kotun koli ta zabi gobe Talata, 9 ga watan Mayu, 2023 domin yanke hukuncin kan shari'ar zaben gwamnan Osun tsakanin Gboyega Oyetola da gwamna Ademola Adeleke.
Tuni kotun sauraron kararrakin da suka shafi zaben shugaban kasa a Najeriya ta fara zama kan babban zaben 2023, mun haɗa muku jerin sunayen Alkalan Kotun su 5.
Siyasar Najeriya
Samu kari