Siyasar Najeriya
Rahotanni sun tabbatar da zaɓar Abbas Tajudeen da Benjamin Kalu, a matsayin shugabannin majalisar wakilai ta 10, na shirin kawo rikici a APC, an yi Allah wadai.
Gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong, ya bayyana dalilin gwamnonin Arewancin Najeriya na goyon bayan komawar mulki Kudancin Najeriya. Lalong ya ce ba Tinubu.
Wani Ba'amurke ya so a nuna masa wasu sirruka game da halin da Tinubu ya shiga a baya na batun miyagun kwayoyi da kuma tasirinsu ga yadda lamurra suke a baya.
Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya magantu game da jita-jitar da ake yadawa kan cewa yana neman a bashi kujera a mulkin Tinubu da za a fara nan ba da jimawa ba.
Babbar kotun Makurɗi, jihar Benuwai ta shirya yanke hukuncin da ƙarar da aka shigar gabanta dmda nufin tsige shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Ɗakta Iyorcua Ayu.
Fitaccen lauya masanin doka Festus Ogun ya bayyana cewa doka bata bada damar dakatar da rantsar da Tinubu da ake shirin yi a 29 ga watan nan da muke ciki ba
Dambarwar da ake ta yi kan shugabanci a jam'iyyar LP ya ƙara tsananta, jam'iyyar reshen Kaduna ta nesanta kanta daga tsarin Apapa, ta dakatar da mutum uku.
Yayin da ake tunkarar rantsar da majalisar tarayya ta 10 a watan Yuni, Sanata Ali Ndume da Barau Jibrin sun hakura da neman kujerar shugaban majalisar dattawa.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya ce ya hakura da kudirinsa na son zama shugaban majalisar dattawa sannan ya marawa Godswill Akpabio, tsohon minista baya.
Siyasar Najeriya
Samu kari