Siyasar Najeriya
Daya daga tsoffin sanatocin APC ya bayyana matsayarsa game da halin da ake ciki na kararrakin zabe da su Atiku da Tinubu ke fuskanta a yanzu. Ya fadi dalilai.
Gwamnatin Bola Ahmad Tinubu ta caccaki Turawan EU game da yadda suka kawo rahoton karshe game da zaben 2023 da ya gabata. Ya bayyana bacin ransa game da haka.
Sanata Shehu Sani na kan ra'ayin cewa, bata lokaci ne gwamnati ta tsaya wani tattaunawa da 'yan bindigan da suka addabi jama'ar gari. Ya bayyana dalilinsa uku.
'Yan Najeriya sun shiga mamakin yadda Bola Tinubu na Najeriya ke wasa da jikokinsa a wani yanayi mai daukar hankali. Sun bayyana martani mai daukar hankali.
Ɗan takarar gwamnan jihar Oyo, na jam'iyyar APC, Teslim Folarin ya bayyana cewa saboda Shugaba Tinubu ya lashe zaɓe ne aka yi masa butulci ya faɗi zaɓen gwamna.
Gamayyar kungiyar shugabannin jihar Ribas sun yi kira ga shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da ya duba yiwuwar nada Sanata Magnus Abe a matsayin minista.
Wasu rahotanni sun bayyana cewa, akwai yiwuwar za a kara wa Shettima da Bola Tinubu albashi. Sai dai, meye gaskiyar maganar da kuma inda ta fito? An bayyana.
Jigon APC Oshiomhole ya ce ya sha dakyar tunda ya lashe zaben sanatan da aka gudanar a Najeriya a farkon shekarar nan. Ya fadi dalilin da yasa ya fadi hakan.
Abba Kabir Yusuf, gwamnan jihar Kano ya bayyana dalilin da yasa yake yin rusau a jihar da ke Arewa maso Yammacin Najeriya. Ya e yana yi ne don kwato kadarori.
Siyasar Najeriya
Samu kari