Siyasar Najeriya
Babban jigon NNPP kuma tsohon makunsancin Buhari, Buba Galadima, ya ce abinsa Yakubu, ciyaman din INEC ya aikata ya zarce laifukan Emefiele muni a Najeriya.
Yanzu haka shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya isa jihar Ogun inda ya kai ziyara karon farko bayan karɓan jagorancin ƙasar daga hannun Buhari.
Malam Dikko Umaru Radɗa, sabon gwamnan jihar Katsina ya zakulo mutane bakwai (9) ya naɗa su a matsayin shugabannin wasu hukumomin gwamnatin jiha guda tara.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya koka kan matakin da Abba Kabir Yusufa na ɗauka na dakatar da albashin ma'aikata sama da 10,000.
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Rivers, Iyke Ejie, ya nuna goyon bayansa ga tsohon gwamnan jihar Rivers Nyesom Ezenwo Wike ya dawo APC.
Tsohon Sanata daga jihar Enugu, Matthew Urhoghide ya ɗora laifin rashin nasarar Atiku Abubakar na PDO kan Peter Obi da Iyorchia Ayu, wanda ya yi rigima da Wike.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, watau Abba Gida-Gida ya ce Kwankwaso jagora ne mai tattare da basira da gogewar shugabanci kuma ya camcanci a masa biyayya.
Shugaban majalisar wakilan tarayya, Tajudeen Abbas, ya naɗa yan jarida da wasu mutane sama da 30 a matsayi daban-daban ranar Litinin, 26 ga watan Yuni, 2023.
Sanata Godswill Akpabio, sabon shugaban majalisar dattawan Najeriya ya naɗa shugaban ma'aikatansa da mataimakinsa, wannan shi ne karon farko bayan cin zaɓe.
Siyasar Najeriya
Samu kari