Siyasar Najeriya
Zababben Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce bai taba cewa zai rushe wani gini a Jihar ko kuma rushe masarautun da gwamnati mai barin gado ta kirkiro ba.
Wasu daga cikin sabbin zababbun gwamnoni suna da gogewa a bangaren dokoki kuma ana sanya ran za su baje wannan tarin sani nasu wajen shugabantar jihohinsu.
Mr Peter Obi, dan takarar zaben shugaban kasa na jam'iyyar Labour ya shigar da kara na kallubalantar nasarar Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na watan Fabrairu
Sani Yahaya dan takarar gwamna na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya yi watsi da sakamakon zaben gwamna na ranar 18 ga watan Maris, zai tafi kotu
Bayan kwanaki uku da kammala zabe, hukumar INEC ta bayyana sakamakon zaben mambobin majalisar dokokin jihar Edo, wacce jam'iyyar PDP take mulki, APC ta ci 8.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya nemu sahalewar majalisar dattawa wajen naɗa mambobin majalisar gudanarwa na hukumar ajiyar inshora ta ƙasa watau NDIC .
Masu zanga-zanga sun mamaye ofishin hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta a jihar Ogun kan ayyana Gwamna Dapo Abiodun a matsayin wanda ya yi nasara a zaben.
Sultan na Sakkwato kuma shugaban majalisar koli ta addinin musulunci, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya taya sabon angon Sakkwato, Ahmed Aliyu, murnar samun nasara.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana farin cikinsa da godiya ga magoya bayan da suka sake amince masa ya zarce, ya kuma yafe wa masu adawa da shi.
Siyasar Najeriya
Samu kari