Siyasar Najeriya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin sabbin hadimai manya da ƙanana a ofishin mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Ƙashim Shettima.
Sanata Mathew Urhoghide, wanda ya wakilci Edo ta kudu a majalisar dattawa na tsawon zango biyu ya sauya sheƙa daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC.
Shugaba majalisar dokokin jihar Ondo ya musanta raɗe-raɗin cewa suna kulle-kulle ta karkashin ƙasa za su tuge matainakin gwamnan jihar, Lucky Aiyedatiwa.
Yayin da ake dab da zaben gwamnan jihar Bayelsa a watan Nuwamba mai zuwa, jam'iyyar PDP ta ƙara rasa manyan jiga-jigai harda hadiman gwamna Douye Diri.
Daniel Bwala, makusancin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa ya sami bayanan sirri daga Villa cewa za a ka shi a tsare.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya bayyana cewa hukuncin da aka ji Kotu ta yanke ranar Litinin ɗin nan ya ƙara tabbatar da inda Zamfara suka karkata.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Hakeem Baba-Ahmed a matsayin hadimi ga mataimakinsa, Kashim Shettima a bangaren siyasa, wannan mukamin ya ba da mamaki.
Jam'iyyar APC ta ce zata ɗauki matakin ladabtarwa kan shugaban jam'iyya na gunduma kan bada gudummuwa wajen lakaɗa wa kwamishinar mata dukan tsiya.
Rahoto ya bayyana cewa, sojoji sun kwace mulki a kasar Kongo da ke tsakiyar Afrika. An bayyana gaskiyar abin da ke faruwa a kasar da shugaban mai dogon zamani.
Siyasar Najeriya
Samu kari