Siyasar Najeriya
Mamban majalisar dokokin jihar Neja, Yakubu Bala, ya tattara kayansa daga jam'iyyar SDP ya koma jam'iyyar APC mai mulki ranar Laraba, 20 ga watan Disamba.
Dan takarar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Nasiru Yusuf Gawuna, ya samu goyon baya daga wasu daliban Kano kan shari'arsa da Gwamna Abba.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya taya Alhassan Doguwa murnar nasarar da ya samu a kotun ɗaukaka ƙara.
Shugaba Bola Tinubu ya roki Nyesom Wike ya sake bai wa Gwamna Fubara na jihar Rivers dama inda ya soki gwmnan da matakin rushe Majalisar Dokokin jihar.
Mambobin majalisar dokokin jihar Ribas sun janye sanarwan fara shirin tsige wa da suka tura wa Gwamna Siminalayi Fubara a zamansu na farko ranar Laraba.
Kotun ɗaukaka kara ta ci tarar ɗan takarar PDP mai shigar da ƙara N500,000 yayin da ta tabbatar da nasarar kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo.
Bayan barin ofis da shekaru biyu, Sanata Adams Oshiomhole ya zargi gwamnonin lokacinsa da neman nuna masa yadda zai jagoranci APC a matsayinsa na shugaba.
Ana ta kokarin ganin an sasanta sabon Gwamnan Ribas da Nyesom Wike. A nan aka ji Shugaban kasa ya yi watsa-watsa da Gwamna Simi Fubara wajen taron sulhu.
Kotun daukaka kara mai zama a Abuja ta kawo karshen taƙaddama kan kujerun santan Sokoto ta kudu na sanatan Sokoto ta arewa a zaben ranar 25 ga watan Fabrairu.
Siyasar Najeriya
Samu kari